Gwamnatin Kano ta ƙayyade wa makarantu masu zaman kansu kudaden Jarabawar WAEC da NECO.
Gari ya waye ta rawaito mashawarcin gwamnan kano, akan makarantun masu zaman kansu dana sa-kai, Honourable Baba Abubakar Umar Tarauni, cikin wata takarda da aka raba wa manema labarai, me ɗauke da sa hannun Daraktan tsare-tsare da ƙididdiga na Hukumar Malam Hamisu Muhammad. Takardar ta bayyana cewa Gwamnatin kano ta ƙayyade naira dubu Arba’in da…