LABARAI: NLC, TUC sun fitar da sanarwar yajin aiki da zai shafi fadin kasa.
Kungiyoyin kwadagon Najeriya (TUC) da kungiyar kwadago ta Najeriya NLC sun aike da sanarwar gargadi na kwanaki 14 ga gwamnatin tarayya. Kungiyoyin sun ce yarjejeniyar mai dauke da abubuwa 16 da aka cimma a ranar 2 ga watan Oktoban 2023 tsakaninsu da gwamnatin tarayya ba a aiwatar da su ba. Shugabannin kungiyoyin TUC da NLC…