Photo credits: supremecourt.gov.ng
An Kalubalanci Dukkan Zaben Gwamna 21 A Kotun Koli Ga sunayen Gwamnonin da jahohin su
An kalubalanci sakamakon zaben gwamnoni 21 a Najeriya a kotun koli. Dukkan shari’o’in gwamnoni 21 an yi su ne a kotunan zaben jihohi daban-daban kuma sun kare a kotun koli.
Ga cikakken jerin jihohin da aka kalubalanci zaben gwamnoninsu:
1 Abia: Alex Otti (LP)
2 Adamawa: Ahmadu Fintiri (PDP)
3 Akwa Ibom: Umo Eno (PDP)
4 Bauchi: Bala Mohammed (PDP)
5 Benue: Hyacinth Alia (APC)
6 Cross River: Bassey Otu (APC)
7 Delta: Sheriff Oborevwori (PDP)
8 Ebonyi: Francis Nwifuru
9 Enugu: Peter Mbah (PDP)
10 Gombe: Inuwa Yahaya (APC)
11 Kaduna: Uba Sani (APC)
12 Kano: Abba Kabir Yusuf (NNPP)
13 Kebbi: Nasir Idris (APC)
14 Lagos: Babajide Sanwo-Olu (APC)
15 Nasarawa: Abdullahi Sule (APC)
16 Ogun: Dapo Abiodun (APC)
17 Plateau: Caleb Mutfwang (PDP)
18 Rivers: Siminalayi Fubara
19 Sokoto: Ahmed Aliyu
20 Taraba: Agbu Kefas (PDP).
21. Zamfara: Dauda Lawal (PDP)
Domin samun sahihan labarai shiga WhatsApp group na labarangariyawaye
https://chat.whatsapp.com/DJEjSDGhJeX3PHx7XzXeHx
Torawa Yan'uwa Da Abokai