![Farashin Man Fetur zai fadi sakamakon tashin matatun mai – Gwamnan CBN, Cardosé](https://labarangariyawaye.com.ng/wp-content/uploads/2024/01/images-26.jpeg)
Farashin Man Fetur zai fadi sakamakon tashin matatun mai – Gwamnan CBN, Cardosé
Farashin man fetur na Premium Motor Spirit (PMS) zai daidaita a bana yayin da matatun mai na gwamnati da na masu zaman kansu suka fara aiki, gwamnan babban bankin Najeriya, Olayemi Cardoso ya bayyana. Ya yi magana ne a ranar Laraba, 24 ga watan Janairu, a wajen kaddamar da kungiyar Tattalin Arzikin Kasa ta Najeriya…