2024 UTME: JAMB Ta Amince Da Yiwa Masu Nakasa Rijistar Kyauta
Hukumar shiya jarabawar share fagen shiga jami’a watoJAMB ta ce mutanen da ke da nakasa wadanda ke son zana jarrabawar kammala manyan makarantu na shekarar 2024/2025 za su iya yin rajista ba tare da tsada ba. Magatakardar JAMB, Ishaq Oloyede ne ya bayyana hakan a lokacin da yake kaddamar da rajistar masu sha’awar shiga jami’o’i…