![An jefa ‘yan Najeriya cikin duhu yayin da layin Wutar lantarki ya sake rugujewa](https://labarangariyawaye.com.ng/wp-content/uploads/2024/02/images-29-1-600x400.jpeg)
An jefa ‘yan Najeriya cikin duhu yayin da layin Wutar lantarki ya sake rugujewa
‘Yan Najeriya a fadin kasar sun sake fadawa cikin duhu yayin da na’urar samar da wutar lantarki ta kasa da Kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya (TCN) ke gudanarwa ya samu rugujewar farko a shekarar 2024. A yayin da take tabbatar da faruwar lamarin, Hukumar Rarraba Wutar Lantarki ta Abuja (AEDC) ta ce matsalar wutar…