Canza wa Wasu ɓangarori waje a Babban Bankin Najeriya Zai Raunata Arewacin Nijeriya Da Sauran Jihohin – Kungiyar Dattawan Arewa.
Babban bankin ya bayyana shirinsa na mayar da wasu sassan sa zuwa cibiyar kasuwanci ta kasa, jihar Legas. Gariyawaye ta ruwaito kungiyar dattawan Arewa ta bayyana cewa shirin mayar da manyan ma’aikatun babban bankin Najeriya (CBN) zuwa Legas zai kara karfafa matsayin da ya riga ya mamaye birnin na Legas, tare da iya raunana muhimmaci…