ZARGIN CIN HANCI: Hukumar EFCC Ta Bayyana Ana Neman Matar Emefiele Da Wasu Mutane Uku
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta bayyana Margaret Emefiele, matar tsohon gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele da wasu mutane uku da ake nema ruwa a jallo. Misis Emefiele, Mista Eric Odoh, Anita Omoile da mijinta, Jonathan Omoile, an gurfanar da su a daren Juma’a bisa zargin…