![Shugaban Bankin Access Herbert Wigwe Ya Rasu Tare da Matarsa a Hatsarin Jirgin sama](https://labarangariyawaye.com.ng/wp-content/uploads/2024/02/20240210_190948.jpg)
Shugaban Bankin Access Herbert Wigwe Ya Rasu Tare da Matarsa a Hatsarin Jirgin sama
Shugaban Bankin Access Herbert Wigwe Ya Rasu Tare da Matarsa a Hatsarin Jirgin sama. Ana fargabar cewa shugaban kamfanin Access Holdings Herbert Wigwe, ya mutu a wani hatsarin chopper a California. Rahotanni sun ce yana cikin jirgin ne tare da wasu mutane kusan biyar da ake kyautata zaton matarsa ce da dansa da kuma Abimbola…