Badakalar Biliyan 80: EFCC Ta Kama Tsohon Gwamnan Kogi, Yahaya Bello Da Zargin Almundahana
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello da laifin almundahana, kwanaki kadan bayan kammala wa’adinsa, an tuhume shi da almundahana da suka hada da karkatar da sama da Naira biliyan 80. Mista Bello ya mika wa magajinsa, Usman Ododo,…