![Babu Shirin Maida Dalar Amurka Biliyan 30 Zuwa Naira – CBN Ya Ƙaryata Jita-jita.](https://labarangariyawaye.com.ng/wp-content/uploads/2024/02/images-44-600x400.jpeg)
Babu Shirin Maida Dalar Amurka Biliyan 30 Zuwa Naira – CBN Ya Ƙaryata Jita-jita.
GARI YA WAYE ta ruwaito cewa Babban Bankin Najeriya CBN ya musanta shirin sauya asusun gida na dala biliyan 30 zuwa naira. An sha samun rahotannin cewa a wani yunkuri na ceto Naira, Gwamnatin Tarayya da Babban Bankin Najeriya CBN na tunanin sauya asusun gida zuwa Naira. Amma CBN ta karyata wadannan ‘labaran karya’ a…