KanunLabarai

Kungiyar kwadago ta nemi N400,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya bayan gwamnatin Tinubu ta kaddamar da kwamitin tattaunawa

Kungiyar kwadago a Najeriya ta bayar da shawarar biyan albashin dalar Amurka 300 ga duk ma’aikata, inda ta ce mafi karancin albashi na N30,000 a halin yanzu bai wadatar ba sakamakon hauhawar farashin kayayyaki da tsadar rayuwa. An gabatar da shawarar ne a wani taro na kwanan nan na Majalisar Tattaunawa ta Ma’aikatan Gwamnati. Hakan…

Karin Bayani