KanunLabarai

‘Ki gaya wa mijinki ya magance yunwa, rashin tsaro a Najeriya’ – Sarkin Kano ga uwargidan shugaban kasa Oluremi Tinubu

Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, da ta shaida wa shugaban kasa Bola Tinubu halin da ake ciki na yunwa da fatara a kasar nan. “Duk da cewa muna da hanyoyi da dama na isar da sako ga gwamnati kan bukatunmu da bukatun al’umma, amma hanyarku da hanyoyinku…

Karin Bayani