KanunLabarai

Dan sanda ya ki karbar cin hancin Naira miliyan 1 yayin da ‘yan sanda suka kama wani dan bindiga mai shekaru 28 a cikin otal a Kaduna

Rundunar ‘yan sanda a Kaduna ta kama wani dan bindiga da ya yi tayin baiwa jami’in ‘yan sanda shiyya (DPO) cin hancin naira miliyan daya. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sanda (PPRO), ASP Mansir Hassan, ya bayyana cewa wanda ake zargin ya amince da cewa yana cikin kungiyar masu garkuwa da mutane da…

Karin Bayani