KanunLabarai

Hatsari: Da safiyar nan ne aka samu hatsari akan gadar kabuga

An sami hatsari a kan gadar kabuga inda motar simintin kamfanin BUA ta kwace amma Allah ya takaita bata fado kasa cikin gadar.

Hatsari ya afku ne da safiyar yau Litinin 22/01/2024. Daidai lokacin da ma’aikata da yan kasuwa dama dalibai ke kokarin tafiya wajen Ayukansu da kuma makarantu.

Wannan gada ta kabuga ta sha fama da faruwar makamantan wannan hatsari, wanda ya kamata mahukunta su dubi wannan lamari na gadar kabuga, domin gudun samun asarar rayuka da dukiyoyi.

 

Domin samun sahihan labarai shiga WhatsApp group na labarangariyawaye

https://chat.whatsapp.com/DJEjSDGhJeX3PHx7XzXeHx

 

Torawa Yan'uwa Da Abokai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *