Kotun Majistray dake Nomansland a nan garin Kano ta aike da Ɗanbilki Kwamanda shugaban kungiyar APC media Forum bayan da jami’an hukumar DSS suka kaishi kara game da wasu malamai da akace yayi.
Shidai Dan Baki ana tuhumar sa ne da yin kalaman tunziri kan masarautun jihar kano, Kotun ta dage sauraron karar izuwa ranar litinin mai zuwa domin cigaba da sauraron karar.
Torawa Yan'uwa Da Abokai