KanunLabarai

Wata kotu ta aike da Danbilki Kwamanda gidan gyaran hali a Kano

Kotun Majistray dake Nomansland a nan garin Kano ta aike da  Ɗanbilki Kwamanda shugaban kungiyar APC media Forum  bayan da jami’an hukumar DSS suka kaishi kara game da wasu malamai da akace yayi.

Shidai Dan Baki ana tuhumar sa ne da yin  kalaman tunziri kan masarautun jihar kano, Kotun ta dage sauraron karar izuwa ranar litinin mai zuwa domin cigaba da sauraron karar.

 

Torawa Yan'uwa Da Abokai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *