KanunLabarai

Matashi Labani Dan jihar katsina daya tsinci iPhone ta Milyan Daya Kuma ya komawa da Mai ita 

Photo credits to Mikiya

Shafin Igbo Muslim suka ruwaito cewa Shi musulmi ne, ya mayar da iPhone 13 Pro Max da nake rike da ita matar da ke wannan hoton ita ce mai wayar, Ta yi kuskure ta manta da wayar a cikin keke Mapep nasa, aka kira shi ya dawo da ita.

Ya ce zai dawo da ita cewa yana dauke da fasinja da zarar ya sauke su zai zo wurin ya mika.

Ya zo ya mayar da wayar ya koma cikin keken nasa zai tafi ba tare da ya nemi wani abu ba, aka sake kiransa aka ba shi kudi saboda godiya ya ki amsa yace abin da ba nasa ba ba zai dauka ba domin shi musulmi ne na kwarai ba zai sata ba, an roke shi daga baya ya karbi kudin.

Ya kamata a yaba masa

Wayar sama da 1millon ya mayar da ita duk da yasan darajar wayar.

Daga Jaridar Mikiya

Domin samun sahihan labarai shiga WhatsApp group na labarangariyawaye

https://chat.whatsapp.com/DJEjSDGhJeX3PHx7XzXeHx

 

 

Torawa Yan'uwa Da Abokai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *