![DA DUMI DUMI: ‘Yan sandan Najeriya sun kama mutumin da ake nema ruwa a jallo, Buhari da wasu mutane biyar a otal a Abuja](https://labarangariyawaye.com.ng/wp-content/uploads/2024/02/Police-arrest-wanted-kidnapper-Buhari-and-others-600x400.jpg)
DA DUMI DUMI: ‘Yan sandan Najeriya sun kama mutumin da ake nema ruwa a jallo, Buhari da wasu mutane biyar a otal a Abuja
Photo credits: intelregion.ng Rundunar ‘yan sanda a babban birnin tarayya Abuja ta kama wasu mutane da ake zargi da yin garkuwa da mutane, Buhari Muhammad da wasu ‘yan kungiyar 5 a Abuja. A cewar wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sanda, SP Josephine Adeh ya fitar ranar Litinin, an kama wadanda…