![Jami’an Tsaro Sun kama Matar da ta Jagoranci Zanga-zangar Lumana Akan Tsadar Fulawa a Kano.](https://labarangariyawaye.com.ng/wp-content/uploads/2024/02/1707053633233841-0-600x400.png)
Jami’an Tsaro Sun kama Matar da ta Jagoranci Zanga-zangar Lumana Akan Tsadar Fulawa a Kano.
Jami’an Tsaron Yan Sanda sun kama matar nan Fatima Auwal wadda ke unguwar Ceɗiyar ‘yan gursa, bayan da ta jagoranci Zanga-zanga akan tsadar Fulawa a Kano. Jaridar SOLACEBASE ta Rawaito cewar, ‘Yan Sandan sun kamata a sakamakon ƙarar ta da wasu mata biyu da namiji daya suka yi a caji-ofis din Jakara, bisa zargin Fatima…