![An Daskarar da asusun bankin Hisbah saboda karar Wasu Masu Otal a Kano](https://labarangariyawaye.com.ng/wp-content/uploads/2024/02/images-40.jpeg)
An Daskarar da asusun bankin Hisbah saboda karar Wasu Masu Otal a Kano
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce an rufe dukkan asusun ajiyarta na banki biyo bayan karar da masu otal a jihar suka yi wa hukumar. Kwamandan Hisbah, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya tabbatarwa da tashar TRT Afrika Hausa a ranar Laraba. A ‘yan watannin da suka gabata, wani samame da hukumar Hisbah ta kai…