![Wata kungiya a Jahar Kano ta bukaci majalisar dokokin Jahar ta rusa masarautu, a mayar da Khalifa Sanusi](https://labarangariyawaye.com.ng/wp-content/uploads/2024/01/images-10-600x400.jpeg)
Wata kungiya a Jahar Kano ta bukaci majalisar dokokin Jahar ta rusa masarautu, a mayar da Khalifa Sanusi
Wata kungiya a jihar Kano ta bukaci da a rusa masarautun jihar Kano guda hudu, wanda suka hada da masaurautar Bichi, Rano, Gaya da Karaye sannan a mayar da tsohon sarki Muhammadu Sanusi na II a matsayin sabon sarkin Kano. GARI YA WAYE, ta rawaito cewa kungiyar mai suna ‘Yan Dangwalen Kano ta bukaci gwamnan…