![Gwamnan Wata Jaha a Nijeriya ya hana sayar da abinci da amfanin gona ga wasu jihohin Kasar](https://labarangariyawaye.com.ng/wp-content/uploads/2024/02/images-53-480x400.jpeg)
Gwamnan Wata Jaha a Nijeriya ya hana sayar da abinci da amfanin gona ga wasu jihohin Kasar
Photo credits: Dawanau market Facebook page Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umar Bago ya sanya dokar hana sayarwa da raba kayan abinci da sauran amfanin gona a jihar zuwa wasu jihohin Najeriya na wucin gadi. Gwamnan ya ba da wannan umarni ne a ranar Alhamis yayin da yake mayar da martani ga wata gagarumar zanga-zanga da…