![Sake Zabe: Jam’iyyar NNPP ta lashe kujeru biyu na ‘yan majalisar jiha a Kano](https://labarangariyawaye.com.ng/wp-content/uploads/2024/02/e1abbeb7e4fbbcbb7a30d1ac63d933fc-600x400.webp)
Sake Zabe: Jam’iyyar NNPP ta lashe kujeru biyu na ‘yan majalisar jiha a Kano
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta bayyana Dr Alhassan Zakariya Ishaq na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP a matsayin wanda ya lashe zaben da aka yi ranar Asabar a mazabar Kura/Garun Mallam da ke Kano. Gari ya waye ta ruwaito cewa jami’in zabe na jihar Farfesa Shehu Musa Galadanchi ya bayyana…