KanunLabarai

adminz Z

DUMI-DUMI: Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya Gayyaci Tsohon Gwamna Ganduje, Shekarau da Kwankwaso domin kafa sabuwar majalisar Dattawan kano

Sanarwar wadda mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Dawakin Tofa ya fitar a ranar Lahadi, ta zo ne a daidai lokacin da kotun koli ta tabbatar da Yusuff a matsayin zaben gwamnan Kano a ranar jumaa data gabata.  Majalisar za ta ƙunshi kwararru, wadanda suka hada da tsaffin gwamnoni, mataimakan gwamnoni, shugabannin majalisar dattawa, da…

Karin Bayani

LABARI: Tinubu Ya Kaddamar da kwamiti, Domin Yin Bincike kan N-Power, Ciyarwar Makarantu, Da Sauransu

Bayan dakatar da shirye-shirye hudu da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi a ranar Juma’a na tsawon makwanni shida a karkashin hukumar kula da harkokin zuba jari ta kasa (NSIPA), ya amince da kafa kwamitin shugaban kasa na musamman kan shirye-shiryen, wanda ministan kula da harkokin kasa da kasa zai jagoranta. da Tattalin Arziki…

Karin Bayani