KanunLabarai

Gwamnatin Jihar Kano karkashin Mai Girma Alhaji Abba Kabir Yusuf ta bayyana aniyar inganta ma’aikata da yanayin aikin gwamnati a jihar Kano domin ganin ta dace da tsarin gudanar da aiyuka a duniya.

Shugaban ma’aikatan jihar Kano Alhaji Abdullahi Musa Shugaban ma’aikatan jihar Kano, Alhaji Abdullahi Musa ya bayyana hakan a ofishin majalisar ministocin jihar Kano. Ya bayyana hakan ne a ci gaba da ziyararsa a ma’aikatu da hukumomi. Alhaji Abdullahi Musa ya bayyana cewa, a matakin farko na rangadin da ya kai MDA, ya ji takaicin yadda…

Karin Bayani

DUMI-DUMI: Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya Gayyaci Tsohon Gwamna Ganduje, Shekarau da Kwankwaso domin kafa sabuwar majalisar Dattawan kano

Sanarwar wadda mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Dawakin Tofa ya fitar a ranar Lahadi, ta zo ne a daidai lokacin da kotun koli ta tabbatar da Yusuff a matsayin zaben gwamnan Kano a ranar jumaa data gabata.  Majalisar za ta ƙunshi kwararru, wadanda suka hada da tsaffin gwamnoni, mataimakan gwamnoni, shugabannin majalisar dattawa, da…

Karin Bayani

Hukumar DSS ta kama shugaban Miyetti Allah

Photo credits to Peoples Daily Newspaper Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta kasa sun cafke shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo, kan samar da kungiyar ‘yan banga a jihar Nasarawa.  An kama Bodejo ne a ranar Talata a babban ofishin Miyetti Allah, Tundun Maliya Cattle Market, Kilomita 22, Babban Titin Abuja-Keffi, Tundun-Wada, cikin…

Karin Bayani

Shugaban Karamar Hukumar Shugaban Jam’iyyar APC Na kasa, da sauran ‘yan jam’iyyar APC Sun Kuma NNPP A Kano

A wata liyafar da aka gudanar jiya a gidan gwamnati, gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana farin cikinsa da irin wadannan shugabannin siyasa na asali da suka zo suka shiga tafiyarsu. Shugabanni da kansiloli da shugabannin mata daga kananan hukumomin Dawakin Tofa, Gezawa, Garun Malam da Nasarawa a jihar Kano sun fice daga jam’iyyar…

Karin Bayani