KanunLabarai

Babu zaman lafiya a gare ku – Oshiomhole ya fusata, ya hargitsa inda ya zargi gwamnatoci kin biyan kudin Tallafi ga ma’aikata

Sanata Adams Oshiomhole ya tabbatar da cewa babu zaman lafiya ga kowace gwamnati ko a jiha ko karamar hukuma da ta gaza aiwatar da tallafin N35,000 na Gwamnatin Tarayya. “Gwamnatin tarayya ta amince da karin Naira 35,000 a kan albashin ma’aikata. Amma har yanzu ban fahimci dalilin da ya sa babu wata gwamnati a Najeriya…

Karin Bayani

Kungiyar kwadago ta nemi N400,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya bayan gwamnatin Tinubu ta kaddamar da kwamitin tattaunawa

Kungiyar kwadago a Najeriya ta bayar da shawarar biyan albashin dalar Amurka 300 ga duk ma’aikata, inda ta ce mafi karancin albashi na N30,000 a halin yanzu bai wadatar ba sakamakon hauhawar farashin kayayyaki da tsadar rayuwa. An gabatar da shawarar ne a wani taro na kwanan nan na Majalisar Tattaunawa ta Ma’aikatan Gwamnati. Hakan…

Karin Bayani