![Dangote Ya Gana Da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, Yayi Magana akan Matsalolin Tattalin Arziki, Yayi wasu Alkawura….](https://labarangariyawaye.com.ng/wp-content/uploads/2024/02/Dangote-Meets-Kano-Governor-Yusuf-Acknowledges-Economic-Hardship-Promises-Succour-600x394.jpg)
Dangote Ya Gana Da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, Yayi Magana akan Matsalolin Tattalin Arziki, Yayi wasu Alkawura….
“Kano gida ce, duk da cewa mai gabatarwa ya kira ni a matsayin bakar fata mafi arziki amma za ka iya kirana a matsayin dan Kano.” Shugaban Kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya amince da wahalhalun da tattalin arzikin kasar nan ke ciki a halin yanzu, ya kuma yi alkawarin bayar da taimako domin rage…