KanunLabarai

adminz Z

Gwamnatin Jihar Kano karkashin Mai Girma Alhaji Abba Kabir Yusuf ta bayyana aniyar inganta ma’aikata da yanayin aikin gwamnati a jihar Kano domin ganin ta dace da tsarin gudanar da aiyuka a duniya.

Shugaban ma’aikatan jihar Kano Alhaji Abdullahi Musa Shugaban ma’aikatan jihar Kano, Alhaji Abdullahi Musa ya bayyana hakan a ofishin majalisar ministocin jihar Kano. Ya bayyana hakan ne a ci gaba da ziyararsa a ma’aikatu da hukumomi. Alhaji Abdullahi Musa ya bayyana cewa, a matakin farko na rangadin da ya kai MDA, ya ji takaicin yadda…

Karin Bayani

An kama jami’an ASP guda biyu, dakuma sufeto daya da laifin yin garkuwa da wasu, sanan sun karbi sama da Naira miliyan 4 daga hannun wadanda akayi garkuwar.

Photo credits to Getty images Rahotanni sun bayyana cewa rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta cafke wasu mataimakan Sufeto Janar na ‘yan sanda biyu, Doubara Edonyabo da Talent Mungo da kuma wani sufeton ‘yan sanda, Odey Michael bisa zargin sace wasu mutane, sannan daga bisani suka kwashe sama da Naira miliyan 4 a hannunsu ta…

Karin Bayani

Takaitattun Labaran Duniya

Shugaban kasa Bola Tinubu ya sabonta nadin Bayero Farah a matsayin shugaban Hukumar Koyar Da Fasahar Sufuri a Najeriya (NITT). Tsofaffin sojoji sunce ana bukatar hadin kai daga sauran jami’an tsaro, sarakunan gargajiya da matasa domn magance matsalar tsaro a Najeriya Hedikwatar tsaro ta ce dakarun sojin Najeriya sun halaka wasu manyan kwamandojin ƙungiyar ƴan…

Karin Bayani