KanunLabarai

Gwamnatin Kano ta ƙayyade wa makarantu masu zaman kansu kudaden Jarabawar WAEC da NECO.

Gari ya waye ta rawaito mashawarcin gwamnan kano, akan makarantun masu zaman kansu dana sa-kai, Honourable Baba Abubakar Umar Tarauni, cikin wata takarda da aka raba wa manema labarai, me ɗauke da sa hannun Daraktan tsare-tsare da ƙididdiga na Hukumar Malam Hamisu Muhammad. Takardar ta bayyana cewa Gwamnatin kano ta ƙayyade naira dubu Arba’in da…

Karin Bayani

Babban bankin Najeriya CBN ya bai wa bankuna sabbin ka’idoji yayin da Naira ta yi kasa da 1531 kan kowacce dala a kasuwanni

Babban bankin Najeriya (CBN) ya sanya dokar takaita yawan kudaden da bankuna za su iya rikewa a cikin kudaden kasashen waje a ranar Laraba, inda ya nuna damuwarsa kan yadda ake samun karuwar kudaden da ake samu a ma’auninsu biyo bayan faduwar darajar Naira a kan dalar Amurka. Nairar Najeriya ta ragu zuwa wani matsayi…

Karin Bayani

Matsalar Tattalin Arziki: An Kama Wata Mata A Yayin Da Ta Ke Kokarin Siyar Da ‘Ya’ya 2 Akan Nnaira Miliyan Biyu.

Gari ya waye ta ruwaito cewa gwamnatin jihar Anambra ta kama wata mata mai shekaru 38 mai suna Chinyere bisa kokarin sayar da ‘ya’yanta maza ‘yan shekara tara da bakwai akan naira miliyan daya kowanne. Kwamishiniyar mata da walwalar jama’a, Misis Ify Obinabo, ta shaida wa manema labarai ranar Laraba a Awka cewa ita ma…

Karin Bayani

Kungiyar kwadago ta nemi N400,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya bayan gwamnatin Tinubu ta kaddamar da kwamitin tattaunawa

Kungiyar kwadago a Najeriya ta bayar da shawarar biyan albashin dalar Amurka 300 ga duk ma’aikata, inda ta ce mafi karancin albashi na N30,000 a halin yanzu bai wadatar ba sakamakon hauhawar farashin kayayyaki da tsadar rayuwa. An gabatar da shawarar ne a wani taro na kwanan nan na Majalisar Tattaunawa ta Ma’aikatan Gwamnati. Hakan…

Karin Bayani

Mataimakin shugaban kasa Shettima ya kaddamar da kwamitin mutum 37 don kara mafi karancin albashi daga N30,000.

Yanzu-yanzu: Shettima ya kaddamar da kwamitin mutum 37 don kara mafi karancin albashi daga N30,000. Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya kaddamar da kwamitin sassa uku kan mafi karancin albashi na kasa. Shettima ya kaddamar da kwamitin mai wakilai 37 a zauren majalisar dokokin jihar da ke Abuja a ranar Talata 30 ga watan Janairu,…

Karin Bayani