KanunLabarai

Gwamnatin Kogi Za Ta Samar Da Doka Domin Yin Jarrabawa a Kyauta ga Daliban firamare da na Sakandire 

Credits photo kogi reporters Facebook page A ranar Asabar din da ta gabata ne gwamnatin Kogi ta ce ta kammala shirye-shiryen biyan kudaden jarrabawar waje da ta cikin gida kyauta, a matsayin manufar gwamnatocin da za su biyo baya a jihar. Kwamishinan Ilimi, Kimiyya da Fasaha na jihar, Mista Wemi Jones, ne ya bayyana hakan…

Karin Bayani