KanunLabarai

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Tarayya .ta mayar da hedikwatar hukumar filayen jiragen sama na Najeriya zuwa Legas

Gariyawaye ta rahoto cewa gwamnatin tarayya ta mayar da hedikwatar hukumar kula da filayen tashi da saukar jiragen sama ta Najeriya zuwa Legas.  Hakan ya fito ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun Manajan Daraktar FAAN, Mrs Olubunmi Kuku.  Takardar nacewa:  “Mai girma ministan sufurin jiragen sama da raya sararin samaniya ya…

Karin Bayani

Canza wa Wasu ɓangarori waje a Babban Bankin Najeriya Zai Raunata Arewacin Nijeriya Da Sauran Jihohin – Kungiyar Dattawan Arewa.

Babban bankin ya bayyana shirinsa na mayar da wasu sassan sa zuwa cibiyar kasuwanci ta kasa, jihar Legas. Gariyawaye ta ruwaito kungiyar dattawan Arewa ta bayyana cewa shirin mayar da manyan ma’aikatun babban bankin Najeriya (CBN) zuwa Legas zai kara karfafa matsayin da ya riga ya mamaye birnin na Legas, tare da iya raunana muhimmaci…

Karin Bayani