KanunLabarai

Matsala Ga Ma’aikatan Tarayya Yayin Da Gwamnati Ta Kasa Biyan Albashi.

Ana samun karuwar tashe-tashen hankula a tsakanin ma’aikatan gwamnatin tarayya, ma’aikatu, da hukumomi, da MDA, kan rashin biyan albashin watan Janairu. Al’amarin ma’aikatan ya kara dagulewa da yadda suma suna bin bashin kudin tallefi na dubu talatin da biyar N35,000. An tattaro cewa rashin biyan albashin watan Janairu ga manyan ma’aikatan gwamnati da wadanda ba…

Karin Bayani

Kungiyar kwadago ta nemi N400,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya bayan gwamnatin Tinubu ta kaddamar da kwamitin tattaunawa

Kungiyar kwadago a Najeriya ta bayar da shawarar biyan albashin dalar Amurka 300 ga duk ma’aikata, inda ta ce mafi karancin albashi na N30,000 a halin yanzu bai wadatar ba sakamakon hauhawar farashin kayayyaki da tsadar rayuwa. An gabatar da shawarar ne a wani taro na kwanan nan na Majalisar Tattaunawa ta Ma’aikatan Gwamnati. Hakan…

Karin Bayani

Da duminsa: Kotun koli ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru Biyar Ga Farouk Lawan kan karbar cin hanci daga Femi Otedola

Photo credits: Daily Post Nigeria Gariyawaye ta rawaito cewa kotun kolin kasar ta tabbatar da zaman gidan yari na shekaru biyar da kotun daukaka kara ta yankewa tsohon dan majalisar wakilai Farouk Lawan. An yanke wa Lawan hukuncin dauri a gidan yari a shekarar 2021 saboda karbar cin hancin $500,000 daga hannun wani dan kasuwa,…

Karin Bayani