A yau ne hukumar yan’sanda ta Jahar kano ta fitar da wata sanarwa akan zabubbukan da za’a sake a ranar Asabar mai zuwa wato gobe kenan.
Hukumar ta sanar da cewa za’a sake zabuka na kujerun yan’majalisun dokoki na Jahar kano guda uku, a kanan hukumomi wanda ya kunshi akwatunan zabe guda sittin da shidda.
Kananan hukumomin sune Tsanyawa, Kunci, kura, Garin Malam Tofa da Rimin gado.
Hukumar ta bada tabbacin cewa tayi haden kai da takwarorinta na Kano don ganin anyi zabukan lafiya an gama lafiya. Don haka al’umma su tabbatar sun kiyaye dokoki.
Ga cikekken bayanin cikin sauti wato(audio).
Domin samun sahihan labarai shiga WhatsApp group na labarangariyawaye
https://chat.whatsapp.com/DJEjSDGhJeX3PHx7XzXeHx
Torawa Yan'uwa Da Abokai