KanunLabarai

adminz Z

Hukumar DSS ta kama shugaban Miyetti Allah

Photo credits to Peoples Daily Newspaper Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta kasa sun cafke shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo, kan samar da kungiyar ‘yan banga a jihar Nasarawa.  An kama Bodejo ne a ranar Talata a babban ofishin Miyetti Allah, Tundun Maliya Cattle Market, Kilomita 22, Babban Titin Abuja-Keffi, Tundun-Wada, cikin…

Karin Bayani

‘Wani Tsohon janar Yayi fami kan Tsohon Rauni, Cewar ‘Hatsarin Jirgin Da Ya Kashe Tsohon Hafsan Sojoji Ba Hatsari Ba Ne”

Photo credits to Daily post Nigeria Manjo Janar Danjuma Ali-Keffi mai ritaya, tsohon babban kwamandan runduna ta daya ta rundunar sojojin Najeriya, Manjo Janar Danjuma Ali-Keffi mai ritaya, ya nuna matukar damuwa game da mummunan hatsarin jirgin da ya yi sanadin mutuwar tsohon babban hafsan sojin kasa, Laftanar Janar Ibrahim Attahiru da 11. sauran manyan…

Karin Bayani