KanunLabarai

Matsala Ga Ma’aikatan Tarayya Yayin Da Gwamnati Ta Kasa Biyan Albashi.

Ana samun karuwar tashe-tashen hankula a tsakanin ma’aikatan gwamnatin tarayya, ma’aikatu, da hukumomi, da MDA, kan rashin biyan albashin watan Janairu. Al’amarin ma’aikatan ya kara dagulewa da yadda suma suna bin bashin kudin tallefi na dubu talatin da biyar N35,000. An tattaro cewa rashin biyan albashin watan Janairu ga manyan ma’aikatan gwamnati da wadanda ba…

Karin Bayani

Mataimakin shugaban kasa Shettima ya kaddamar da kwamitin mutum 37 don kara mafi karancin albashi daga N30,000.

Yanzu-yanzu: Shettima ya kaddamar da kwamitin mutum 37 don kara mafi karancin albashi daga N30,000. Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya kaddamar da kwamitin sassa uku kan mafi karancin albashi na kasa. Shettima ya kaddamar da kwamitin mai wakilai 37 a zauren majalisar dokokin jihar da ke Abuja a ranar Talata 30 ga watan Janairu,…

Karin Bayani

Da duminsa: Kotun koli ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru Biyar Ga Farouk Lawan kan karbar cin hanci daga Femi Otedola

Photo credits: Daily Post Nigeria Gariyawaye ta rawaito cewa kotun kolin kasar ta tabbatar da zaman gidan yari na shekaru biyar da kotun daukaka kara ta yankewa tsohon dan majalisar wakilai Farouk Lawan. An yanke wa Lawan hukuncin dauri a gidan yari a shekarar 2021 saboda karbar cin hancin $500,000 daga hannun wani dan kasuwa,…

Karin Bayani

Kuna ta Hayaniya – Sanusi ya caccaki ‘yan siyasar arewa yayin da yake goyon bayan shirin mayar da wani bangare na CBN zuwa Legas

Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi, ya ce ‘yan siyasar Arewa suna ta surutu kan matakin da babban bankin Najeriya ya dauka na mayar da wasu sashensa daga babban birnin tarayya Abuja zuwa jihar Legas. Sanusi ya ce ya kamata hukumomin da abin ya shafa su yi watsi da hayaniyar ‘yan siyasar Arewa domin Abuja a…

Karin Bayani