Iftilain Gobara: Mai Gida, Mata da Yara 5 Sun Mutu.
A cewar wani jami’in hukumar kashe gobara ta jihar Kano, Alhaji Saminu Abdullah ya dora alhakin faruwar gobarar da ta lakume gidajen wasu ‘yan uwa guda bakwai tare da masallacin Juma’a na Tudun Wada a cikin tsohon gari, akan wutar lantarki. Abdullahi ya ce hukumar kashe gobara ta samu kiran gaggawa a ofishin kashe gobara…