KanunLabarai

A yau ne Yan masana’antar Kannywood suka gudanar da Walima don taya Ali Nuhu murnar samun mukamin MD.

A yau ne aka gudanar da wani  ƙasaitaccan biki, wanda ya samu halartar manya da kananan Yan Masana antar Kannywood, wannan dai bikin karrama jarumi Ali Nuhu a matsayin sabon shugaban Hukumar Fina-Finai ta Najeriya.

An gudanar da bikin ne a dakin taro na The Afficent dake jihar Kano, manya da kananan Jarumai da mawaka masu Bada Umarni Masu daukar nauyi, da kusan ahalin yan masana’anta ta Kannywood sun fito don taya sarki Ali Nuhu murna.

Anga fuskokin Jarumai kamar su Adam A zango, Hadiza Gabon, Abba Al Mustapha, Yakubu Muhammad, A’isha Huraira dadai sauransu.

Torawa Yan'uwa Da Abokai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *