KanunLabarai

An kama jami’an ASP guda biyu, dakuma sufeto daya da laifin yin garkuwa da wasu, sanan sun karbi sama da Naira miliyan 4 daga hannun wadanda akayi garkuwar.

Photo credits to Getty images Rahotanni sun bayyana cewa rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta cafke wasu mataimakan Sufeto Janar na ‘yan sanda biyu, Doubara Edonyabo da Talent Mungo da kuma wani sufeton ‘yan sanda, Odey Michael bisa zargin sace wasu mutane, sannan daga bisani suka kwashe sama da Naira miliyan 4 a hannunsu ta…

Karin Bayani

‘Yan bindiga sun bukaci a biya su Naira miliyan 40 domin su sako matar wani basaraken gargajiya da aka kashe a jihar Kwara

‘Yan bindigar da suka kashe wani basaraken gargajiya, suka yi garkuwa da matarsa da wani mutum guda, sun rage kudin fansa zuwa Naira miliyan 40 daga Naira miliyan 100. A ranar Lahadin da ta gabata ne ‘yan bindigar suka kai wa iyalan sarkin kudin fansa Naira miliyan 100. An kashe basaraken gargajiya, Oba Olusegun Aremu-Cole,…

Karin Bayani