KanunLabarai

Hukumar NAFDAC ta gargadi ‘yan Najeriya da kada su siya ko amfani da jabun alluran chloroquine da ake saidawa a wurare daban-daban

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta fitar da sanarwar jama’a game da sayar da jabu ta allunan Chloroquine Phosphate. An gano wannan jabun kuma an siya shi daga wani gidan sayar da kayayyaki na yau da kullun a Jos, Jihar Filato, Najeriya. Bayan gudanar da gwajin TLC akan allunan, an…

Karin Bayani

Matsala Ga Ma’aikatan Tarayya Yayin Da Gwamnati Ta Kasa Biyan Albashi.

Ana samun karuwar tashe-tashen hankula a tsakanin ma’aikatan gwamnatin tarayya, ma’aikatu, da hukumomi, da MDA, kan rashin biyan albashin watan Janairu. Al’amarin ma’aikatan ya kara dagulewa da yadda suma suna bin bashin kudin tallefi na dubu talatin da biyar N35,000. An tattaro cewa rashin biyan albashin watan Janairu ga manyan ma’aikatan gwamnati da wadanda ba…

Karin Bayani