KanunLabarai

NLC za ta gabatar da Naira miliyan 1 a matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya, ta ba da dalili

Photo credits: intelregion.ng  Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC za ta bukaci Naira miliyan daya a matsayin sabon mafi karancin albashin ma’aikatan kasar idan har ba a shawo kan hauhawar farashin kayayyaki ba. Shugaban NLC, Joe Ajaero ya bayyana hakan a ranar Lahadi a wata hira da ya yi da gidan talabijin na Arise.  Ajaero ya…

Karin Bayani

Babu zaman lafiya a gare ku – Oshiomhole ya fusata, ya hargitsa inda ya zargi gwamnatoci kin biyan kudin Tallafi ga ma’aikata

Sanata Adams Oshiomhole ya tabbatar da cewa babu zaman lafiya ga kowace gwamnati ko a jiha ko karamar hukuma da ta gaza aiwatar da tallafin N35,000 na Gwamnatin Tarayya. “Gwamnatin tarayya ta amince da karin Naira 35,000 a kan albashin ma’aikata. Amma har yanzu ban fahimci dalilin da ya sa babu wata gwamnati a Najeriya…

Karin Bayani

Tsohon Sarkin Kano, Lamido Sanusi ya jaddada goyon bayan manufofin tattalin arzikin Tinubu, Yace Gwamnatin Baya ce ta jawo wahalhalu a Najeriya

Photo credits: intelregion.ng Tsohon Sarkin Kano, Lamido Sanusi, ya jaddada goyon bayansa ga  tattalin arziki na shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. yana mai cewa rashin adalci ne a dora wa gwamnatinsa a kan matsalar tattalin arzikin da kasar ke fuskanta. Sanusi ya ce kasar na fama da tabarbarewar tattalin arziki sakamakon rashin gudanar da manufofin…

Karin Bayani

Tinubu Ya Soke Ziyara Zuwa Kasar Cote d’Ivoire Domin kallon Wasan kollo Bayan suka daga ɓangarori da Dama

Photo credits: symfoni news Shugaba Bola Tinubu ya soke shirin kallon wasan karshe na gasar cin kofin Afrika kai tsaye a Abidjan tsakanin Super Eagles ta Najeriya da mai masaukin baki Cote d’Ivoire. Tinubu, wanda ke shan suka tun bayan samun labari daga Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) na cewa an ba shi takardar…

Karin Bayani

Shugaban Karamar Hukumar Shugaban Jam’iyyar APC Na kasa, da sauran ‘yan jam’iyyar APC Sun Kuma NNPP A Kano

A wata liyafar da aka gudanar jiya a gidan gwamnati, gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana farin cikinsa da irin wadannan shugabannin siyasa na asali da suka zo suka shiga tafiyarsu. Shugabanni da kansiloli da shugabannin mata daga kananan hukumomin Dawakin Tofa, Gezawa, Garun Malam da Nasarawa a jihar Kano sun fice daga jam’iyyar…

Karin Bayani

Gwamnatin Najeriya ta Ƙaddamar da hukumar kula da Almajirai da sauran Yaran da basa zuwa Makaranta.

Gwamnatin Najeriya ta Ƙaddamar da hukumar kula da Almajirai har ma da sauran Yaran da basa zuwa Makaranta. Mai girma Ministan ilimin Najeriya Farfesa Tahir Mamman ya Jagoranci Ƙaddamar da Hukumar,  ya kara jaddada aniyar Gwamnatin na ci-gaba da inganta ilimin Yara kanana a fadin kasar. Ministan ilimin ya cigaba da cewa, Ƙaddamar da hukumar…

Karin Bayani